Koma ka ga abin da ke ciki

8 GA AFRILU, 2020
LABARAN DUNIYA

Rahoto Game da Coronavirus #2

Rahoto Game da Coronavirus #2

Memban Hukumar da ke Kula da Ayyukanmu ya yi jawabi mai karfafawa daga Littafi Mai Tsarki, kuma ’yan’uwa daga Kanada da Filifin sun ba da labarai masu karfafawa.