FARAWA 31
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Yakub da Laban Sun Yi Alkawarin Zaman Lafiya
31:44-53
Me ya sa Yakub da Laban suka tara duwatsu?
-
Hakan zai nuna wa matafiya alkawarin zaman lafiya da suka yi da juna
-
Hakan zai tuna musu cewa Jehobah yana ganin ƙoƙarin da suke yi don su cika alkawarin zaman lafiya da suka yi da juna
A yau ma, Jehobah yana so bayinsa su zauna lafiya da juna. Ta yaya abubuwa ukun nan za su taimaka mana mu zauna lafiya da juna ko kuma mu sasanta matsaloli?
-
Sasanta batun.—Mt 5:23, 24
-
Gafarta wa juna.—Kol 3:13
-
Ci gaba da haƙuri da juna.—Ro 12:21