27 ga Afrilu–3 ga Mayu
FARAWA 34-35
Waƙa ta 28 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Abokan Banza na Jawo Mummunar Sakamako”: (minti 10)
Fa 34:1—Dina ta yi abota da ’yan matan Kan’ana (mwbr20.04-HA an ɗauko daga w97 2/1 30 sakin layi na 4)
Fa 34:2—Shekem ya kwana da Dina (lvs 124 sakin layi na 14)
Fa 34:7, 25—Simeyon da Lawi sun kashe Shekem da kuma duka mazajen da ke birnin (w09 10/1 21 sakin layi na 1-2)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
Fa 35:8—Wace ce Debora kuma me za mu iya koya daga wurin ta? (mwbr20.04-HA an ɗauko daga it-1 600 sakin layi na 4)
Fa 35:22-26—Ta yaya muka san cewa zuriyar da Almasihu zai fito ba na ’ya’yan fari kawai ba ne? (w17.12 14)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 34:1-19 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon sai ku tattauna tambayoyi na gaba: Ta yaya Na’omi ta yi ƙoƙari ta ratsa zuciyar matar? Ta yaya za mu soma nazari da littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 13)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 4 sakin layi na 6-7 (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Kawar da Gumakan Allolin Ƙarya”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan “Kada Ku Ba Shaiɗan Dama”.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 7 sakin layi na 1-14
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 143 da Addu’a