16- 22 ga Janairu
ISHAYA 34-37
Waƙa ta 31 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“An Albarkaci Hezekiya don Bangaskiyarsa”: (minti 10)
Ish 36:1, 4-10, 15, 18-20
—Assuriyawa sun zagi Jehobah kuma sun yi wa mutanensa ba’a (ip-1-E 386-388 sakin layi na 7-14) Ish 37:1, 2, 14-20
—Hezekiya ya dogara ga Jehobah (ip-1-E 389-391 sakin layi na 15-17) Ish 37:
33-38 —Jehobah ya kāre mutanensa (ip-1-E 391-394 sakin layi na 18-22)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ish 35:8
—Mece ce “Hanyar Tsarki,” kuma wane ne ya cancanci yin tafiya a hanyar? (w08 5/15 26 sakin layi na 4; 27 sakin layi na 1) Ish 36:2, 3, 22
—Ta yaya Shebna ya kafa misali mai kyau wajen amincewa da gyarar da aka yi masa? (w07 2/1 4 sakin layi na 6) Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 36:
1-12
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Mt 24:3, 7, 14
—Ku Koyar da Gaskiya —Ka yi shiri don koma ziyara. Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Ti 3:1-5
—Ku Koyar da Gaskiya —Ku ba da katin JW.ORG. Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 33 sakin layi na 11-12
—Ka gayyaci mutumin zuwa taro.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 91
“Ya Jehobah, . . . a Gare Ka Na Dogara”: (minti 15) Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka fara saka bidiyon nan “Ya Jehobah, . . . a Gare Ka Na Dogara”
—Taƙaitawa. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 7 sakin layi na 1-9
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 96 da Addu’a