Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

2-8 ga Janairu

ISHAYA 24-28

2-8 ga Janairu
  •  Waƙa ta 12 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Jehobah Yana Kula da Mutanensa”: (minti 10)

    • Ish 25:4, 5—Jehobah mafaka ne ga waɗanda suke so su bauta masa (ip-1-E 272 sakin layi na 5)

    • Ish 25:6—Jehobah ya cika alkawarin da ya yi cewa zai tanadar mana da abubuwan da za su ƙarfafa dangantakarmu da shi (w16.05 24 sakin layi na 4; ip-1-E 273 sakin layi na 6-7)

    • Ish 25:7, 8—Nan ba da daɗewa ba, za a cire zunubi da kuma mutuwa har abada (w14 9/15 26 sakin layi na 15; ip-1-E 273-274 sakin layi na 8-9)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ish 26:15—Ta yaya za mu iya taimakawa yayin da Jehobah yake “faɗaɗa dukan iyakai na ƙasan”? (w15 7/15 11 sakin layi na 18)

    • Ish 26:20—Me za mu iya kwatanta da ‘ɗakunan’ da aka yi annabci a kai? (w13 3/15 23 sakin layi na 15-16)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 28:1-13

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. A watan Janairu, masu shela za su iya ba da ƙasidar nan Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada ga wani da ke son sanin yadda nufin Allah ga duniyar nan zai cika kuma su nuna masa shafuffuka na 22 da 23.

RAYUWAR KIRISTA