30 ga Janairu–5 ga Fabrairu
ISHAYA 43-46
Waƙa ta 33 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Allah Ne Mai Annabcin Gaskiya”: (minti 10)
Ish 44:26-28
—Jehobah ya annabta cewa za a sake gina Urushalima da haikalin kuma ya ce Sairus ne zai halaka Babila (ip-2-E 71-72 sakin layi na 22-23) Ish 45:1, 2
—Jehobah ya yi bayani dalla-dalla game da yadda za a halaka Babila (ip-2-E 77-78 sakin layi na 4-6) Ish 45:3-6
—Jehobah ya faɗi dalilan da suka sa ya zaɓi Sairus ya halaka Babila (ip-2-E 79-80 sakin layi na 8-10)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ish 43:10-12
—A wace hanya ce Isra’ilawa suka kasance al’umma da ke ba da shaida a madadin Jehobah? (w14 11/15 21-22 sakin layi na 14-16) Ish 43:25
—Me ya sa Jehobah yake share laifuffukanmu? (ip-2-E 60 sakin layi na 24) Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 46:
1-13
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) fg
—Ka yi wa abokin makarantarku ko kuma na aikinku wa’azi. Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) fg
—Ka yi shiri don ziyara ta gaba. Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 4
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 143
Ta Yaya Muka San Cewa Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne?: (minti 15) Ka saka bidiyon nan Ta Yaya Muka San Cewa Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne?. Bayan haka, sai ka tattauna tambayoyin nan: Ta yaya za mu iya yin amfani da bidiyon nan don yin wa’azi a inda akwai jama’a da gida-gida da kuma sa’ad da muke harkokinmu na yau da kullum? Wane albarka ne ka samu sa’ad da ka yi amfani da wannan bidiyon?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 7 sakin layi na 19-23, da akwatin nan “JW.ORG,” da taswirar nan “Wasu Hanyoyi da aka Yi Amfani da su Don Yin Wa’azi ga Mutane da Yawa,” da kuma akwatin nan “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?”
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 103 da Addu’a