DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Yadda Za Ka Sami Albarkar Jehobah
Ka guji bauta wa allolin ƙarya (L.Fi 26:1; w08 4/15 4 sakin layi na 8)
Ka bauta wa Jehobah yadda yake so (L.Fi 26:2; it-1-E 223 ¶3)
Ka riƙa masa biyayya (L.Fi 26:3, 12; w91-E 3/1 17 ¶10)
Duk Isra’ilawan da suka yi ƙoƙari su bi umurnin Jehobah suna samun kwanciyar hankali da kuma albarku da yawa.
A cikin albarkun Jehobah da aka ambata a gaba, wanne ne kake morewa yanzu?
-
Sanin gaskiyar Littafi Mai Tsarki
-
Kwanciyar hankali
-
Farin ciki a iyali
-
Bege game da nan gaba