DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Jehobah Ya Keɓe Jama’arsa
Dole ne mu bi duka dokokin Jehobah (L.Fi 20:22, 23; w04 11/1 11 sakin layi na 12)
Jehobah ya yi alkawari cewa zai ba mu gādo (L.Fi 20:24; it-1-E 1199)
Jehobah yana so bautar da bayinsa suke yi masa ta kasance da tsabta (L.Fi 20:25, 26; it-1-E 317 ¶2)
Jehobah yana albarkaci waɗanda suke da dangantaka mai kyau da shi. Don mu ci gaba da faranta ma Jehobah rai, dole ne halinmu ya bambanta da na mutanen duniya kuma mu ƙi ayyukansu mara tsabta.
KA TAMBAYI KANKA, ‘Waɗanne irin jinya ne Allah ba ya so kuma me ya sa ya kamata in guje musu?’