25-31 ga Janairu
LITTAFIN FIRISTOCI 24-25
Waƙa ta 144 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Shekara ta Samun ’Yanci da ’Yanci da Za Mu Samu a Nan Gaba”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
L.Fi 24:20—Shin Kalmar Allah ta amince mu yi ramako da kanmu? (w09 10/1 22 sakin layi na 4)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Fi 24:1-23 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 16)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba wa mutumin takardar gayyata zuwa taro kuma ka gabatar da (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ake Yi a Majami’ar Mulki? (th darasi na 11)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) fg darasi na 12 sakin layi na 6-7 (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
“Mun Gode wa Allah da Yesu don ’Yanci da Za Mu Samu a Nan Gaba”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Zuba Ido ga Yesu Yayin da Babban Hadari Yake Gabatowa!—Albarkar da Mulkin Za Ta Kawo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 9 da 10
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 104 da Addu’a