DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Shekara ta Samun ’Yanci da ’Yanci da Za Mu Samu a Nan Gaba
Shekara ta samun ’yanci ta taimaka wa Isra’ilawa su kawar da bashin da ake bin su don kada su ci gaba da kasancewa da talauci (L.Fi 25:10; it-1-E 871; ka duba hoton shafin farko)
Idan aka sayar da gona, yana kamar hayarsa aka bayar kuma akan yi hakan bisa ga amfanin da ake samuwa a gonar (L.Fi 25:15; it-1-E 1200 ¶2)
Jehobah ya albarkaci mutanensa a duk lokacin da suka bi dokar da aka bayar game da shekara ta samun ’yanci (L.Fi 25:18-22; it-2-E 122-123)
Kamar yadda Isra’ilawa da suke bauta suke samun ’yanci a shekara ta samun ’yanci, bayin Allah masu aminci za su sami cikakkiyar ’yanci daga zunubi da mutuwa a nan gaba.—Ro 8:21.
Me ya zama dole kowannenmu ya yi don ya sami ’yanci da Jehobah ya mana alkawarinsa?