3-9 ga Janairu
ALƘALAI 15-16
Waƙa ta 124 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Abin Kunya Ne Ka Ci Amanar Wani!”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Alƙ 16:2, 3—Mene ne muka koya daga waɗannan ayoyin? (w04 11/1 15 sakin layi na 7-8)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Alƙ 16:18-31 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Allah Ya Damu da Mu—Mt 10:29-31. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 3)
Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, ka gabatar (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 9)
RAYUWAR KIRISTA
Yadda Baibul Ya Taimaka Mana a Aurenmu: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa tambayoyi na gaba: Waɗanne ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki ne ya taimaka wa ma’aurata biyun a aurensu? Ta yaya yin ayyukan ibada a kai a kai ya taimaka musu? Me ya sa ma’aurata za su ci gaba da yin ƙoƙarin magance matsalolinsu? Wurin waye ne ma’aurata za su nemi taimako? —Yak 5:14, 15.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 65
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 149 da Addu’a