KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
Haɗuwa ta Fari *
Tambaya: Ta yaya muka san cewa Allah ya damu da kowannenmu?
Nassi: Mt 10:29-31
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya Allah yake taimaka mana mu jimre da matsalolinmu?
AN TATTAUNA BATUN A LITTAFIN NAN:
Komawa Ziyara *
Tambaya: Ta yaya Allah yake taimaka mana mu jimre da matsalolinmu?
Nassi: Irm 29:11
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya Littafi Mai Tsarki zai taimaka mana?
AN TATTAUNA BATUN A LITTAFIN NAN:
^ sakin layi na 3 ^ sakin layi na 9 Za ka iya shirya tambaya ko tambaya don ziyara ta gaba yadda zai dace da yankinku.