12-18 ga Fabrairu
ZABURA 5-7
Waƙa ta 118 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Ku Kasance da Aminci ko da Me Mutane Suke Yi
(minti 10)
A wasu lokuta, Dauda ya daina farin ciki don abin da wasu suka yi (Za 6:6, 7)
Ya nemi taimakon Jehobah (Za 6:2, 9; w21.03 15 sakin layi na 7-8)
Dauda ya kasance da aminci don ya dogara ga Jehobah (Za 6:10)
KA TAMBAYI KANKA, ‘Shin, ina ƙoƙarin zama da bangaskiyar da za ta taimaka min in riƙe amincina ga Jehobah ko da wasu suna yin abin da bai dace ba?’—w20.07 8-9 sakin layi na 3-4.
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
Za 5:9—A wace hanya ce maƙogoron masu mugunta ya zama kabari ne buɗaɗe? (it-1-E 995)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) Za 7:1-11 (th darasi na 10)
4. Fara Magana da Mutane
(minti 3) WAꞌAZI GIDA-GIDA. (lmd darasi na 1 batu na 3)
5. Fara Magana da Mutane
(minti 2) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Ba tare da ka ambata Littafi Mai Tsarki ba, ka nemi hanyar bayyana wa maigidan cewa kai Mashaidin Jehobah ne cikin basira. (lmd darasi na 2 batu na 4)
6. Komawa Ziyara
(minti 2) WAꞌAZI GIDA-GIDA. Mai gidan yana so ya yi gardama da kai. (lmd darasi na 4 batu na 5)
7. Ka Bayyana Imaninka
(minti 4) Gwaji. ijwfq na 64—Jigo: Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Yin Bukukuwan da Suke Ɗaukaka Ƙasarsu? (lmd darasi na 3 batu na 4)
Waƙa ta 99
8. Rahoton Hidima na Shekara-Shekara
(minti 15) Tattaunawa. Bayan ka karanta wasiƙar da aka aiko daga ofishinmu game da rahoton hidima na shekara-shekara, ka gaya wa masu sauraro su ambata wasu fannoni masu kyau da ke Rahoton Hidima na Shekara-shekara na Shaidun Jehobah na 2023. Ka gana da wasu masu shela da ka zaɓa da suke da labarai masu kyau game da waꞌazin da suka yi a shekarar hidima da ta shige.