AYUBA 11-15
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Ayuba Ya Yi Imani da Tashin Matattu
Ayuba ya yi imani cewa Allah zai ta da shi daga matattu
14:7-9, 13-15
-
Ayuba ya yi amfani da bishiya, wataƙila bishiyar zaitun wajen nuna tabbaci da yake da shi cewa Allah zai ta da shi daga matattu
-
Bishiyar zaitun tana da jijiyoyi masu shiga ƙasa sosai kuma hakan yakan sa ta sake tsiro bayan an datse bishiyar. Muddin jijiyoyin ba su mutu ba, za su sake tsirowa
-
Idan aka yi ruwan sama bayan fāri mai tsawo, kututturen bishiyar zaitun zai iya sake tsirowa kuma “ya yi rassa”