IRMIYA 5-7
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Sun Daina Yin Nufin Allah
7:1-4, 8-10, 15
-
Da gaba gaɗi, Irmiya ya fallasa zunuban Isra’ilawa da kuma munafuncinsu
-
Isra’ilawan sun ɗauka cewa haikalin zai iya kāre su
-
Jehobah ya gaya musu cewa hadayun da suke yi kullum ba zai rufe laifuffukansu ba
Ka yi la’akari da wannan: Ta yaya zan tabbata cewa ibadata ta jitu da nufin Jehobah kuma ba ta munafunci ba ce?