Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

20-26 ga Maris

IRMIYA 8-11

20-26 ga Maris
  •  Waƙa ta 117 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Sai da Taimakon Jehobah Ne Za Mu Yi Nasara”: (minti 10)

    • Irm 10:2-5, 14, 15—Allolin al’ummai na ƙarya ne (it-1-E 555)

    • Irm 10:6, 7, 10-13—Jehobah ba ya kamar allolin al’ummai domin shi kaɗai ne Allah na gaskiya (w04 10/1 23 sakin layi na 10)

    • Irm 10:21-23—Sai da taimakon Jehobah ne ʼyan Adam za su iya yin nasara (w15 11/1 15 sakin layi na 1)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Irm 9:24—Wane irin fahariya ne yake da kyau? (w13 1/15 20 sakin layi na 16)

    • Irm 11:10—Me ya sa Irmiya ya haɗa masarautar ƙabilu goma ta arewa a cikin saƙonsa na hukunci, duk da cewa an mallaki Samariya a shekara ta 740? (w07 4/1 8 sakin layi na 7)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 11:6-16

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Takardar gayyata na taron Tunawa da kuma bangon gaban wp17.2—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Takardar gayyata na taron Tunawa da kuma bangon gaban wp17.2—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) ld shafuffuka na 4-5 (Ɗalibin zai iya zaɓan hoton da yake so ku tattauna.)—Ka gayyaci mutumin zuwa taron Tunawa da Mutuwar Yesu.

RAYUWAR KIRISTA