IRMIYA 8-11
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Sai da Taimakon Jehobah Ne Za Mu Yi Nasara
’Yan Adam ba su da iko ko ’yancin sarautar kansu
10:21-23
-
Dattawan Isra’ila sun ƙi bin umurnin Jehobah, kuma haka ya sa mutanen sun daina bauta masa
-
Mutanen da suka bi umurnin Jehobah sun sami albarka da kwanciyar rai da kuma farin ciki