27 ga Maris–2 ga Afrilu
IRMIYA 12-16
Waƙa ta 135 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Isra’ilawa Sun Daina Bauta wa Jehobah”: (minti 10)
Irm 13:1-5
—Irmiya ya yi biyayya ga Jehobah ta wajen ɓoye ɗamarar, duk da cewa bai kasance da sauƙi ba (jr-E 51 sakin layi na 17) Irm 13:6, 7
—Sa’ad da Irmiya ya yi tafiya mai nisa don ya haƙo ɗamarar, ya ga cewa ɗamarar ta riga ta lalace (jr-E 52 sakin layi na 18) Irm 13:8-11
—Jehobah ya yi amfani da wannan don ya nuna musu cewa dangantakarsu da shi za ta yi tsami don taurin kansu (jr-E 52 sakin layi na 19-20; it-1-E 1121 sakin layi na 2)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Irm 12:1, 2, 14
—Wace tambaya ce Irmiya ya yi, kuma yaya Jehobah ya amsa masa? (jr-E 118 sakin layi na 11) Irm 15:17
—Mene ne ra’ayin Irmiya game da yin tarayya kuma ta yaya za mu iya yin koyi da shi? (w04 5/1 20 sakin layi na 16) Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 13:
15-27
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Takardar gayyata na taron Tunawa da kuma bidiyo
—Ka yi shiri don koma ziyara. Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Takardar gayyata na taron Tunawa da kuma bidiyo
—Ka yi shiri don ziyara ta gaba. Jawabi: (minti 6) w16.03 29-31
—Jigo: A Wane Lokaci Ne Mutanen Allah Suka Zama Bayi ko Fursunoni na Babila Babba?
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 139
“Ku Taimaki Iyalinku Su Bauta wa Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa. Ka fara nuna bidiyon nan “Waɗannan Kalmomin . . . Su Zauna a Zuciyarku”
—Ganawa da Iyalai Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 10 sakin layi na 8-11, akwatunan nan ““Tushen Bikin Kirsimati da Kuma Manufarsa”” da “Yadda Aka Fallasa Wasu Bukukuwa”
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 48 da Addu’a