IRMIYA 12-16
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Isra’ilawa Sun Daina Bauta wa Jehobah
An ba Irmiya aiki mai wuya da zai nuna cewa Jehobah ya ƙudura niyyar hukunta mutanen Yahuda da Urushalima don taurin kansu.
Irmiya ya sayo ɗamara ta linen
13:1, 2
-
Yadda ya yi ɗamara da ita na wakiltar yadda za su iya ƙulla dangantaka ta kud da kud da Jehobah
Irmiya ya kai ɗamarar Kogin Yufiretis
13:3-5
-
Ya ɓoye ta cikin wani ƙogon dutse, sai ya dawo Urushalima
Irmiya ya sake koma Kogin Yufiretis don ya ɗauko ɗamarar
13:6, 7
-
Ɗamarar ta lalace
Jehobah ya bayyana batun bayan Irmiya ya kammala aikin
13:8-11
-
Yadda Irmiya ya yi biyayya ga Jehobah duk da cewa aikin yana da wuya, ya taimaka wajen sa Jehobah ya ratsa zukatan mutanen