14-20 ga Maris
1 SAMA’ILA 14-15
Waƙa ta 89 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Biyayya Ta Fi Yin Hadaya”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sam 15:24—Me ya sa zai dace mu guji nuna irin tausayi da Saul ya nuna? (w17.09 10 sakin layi na 10)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 15:1-16 (th darasi na 2)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Yesu—Mt 20:28. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gabatar (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 11)
RAYUWAR KIRISTA
Za A Soma Gayyatar Mutane Zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu Ran 19 ga Maris: (minti 10) Tattaunawa. Ka ɗan tattauna abin da ke cikin takardar gayyatar. Ka bayyana yadda ikilisiyarku ta shirya don jawabi na musamman da Taron Tunawa da Mutuwar Yesu, da kuma yadda za a gayyaci mutune a yankinku. Ku kalli kuma ku tattauna bidiyon yadda za a yi gayyatar.
Ka Zama Abokin Jehobah—Ka Yi Biyayya ga Jehobah: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 75
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 10 da Addu’a