DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ka Zama Mai Tawali’u Sa’ad da Ka Yi Nasara
Mutanen Isra’ila sun yabi Dauda (1Sam 18:5-7; w04 4/1 23 sakin layi na 4)
Jehobah ya sa Dauda ya sami nasara a dukan abubuwan da ya yi (1Sam 18:14)
Dauda ya ci gaba da kasancewa da tawali’u (1Sam 18:22, 23; w18.01 28 sakin layi na 6-7)
Me ya sa yake da muhimmanci mu kasance da tawali’u sa’ad da Jehobah ya albarkace mu? Me zai taimaka mana mu ci gaba da zama masu tawali’u?