7-13 ga Maris
1 SAMA’ILA 12-13
Waƙa ta 4 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Girman Kai Zai Iya Sa Mutum Ya Zub da Mutuncinsa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sam 12:21—Ta yaya mutanen da aka ambata suke bin “kayan banza”? (w11 7/15 13 sakin layi na 15)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 12:1-11 (th darasi na 2)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Yesu—Mt 16:16. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 1)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 4, gabatarwa da batu na 1-2 (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 5) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma na watan Maris.
Bukatun Ikilisiya: (minti 10)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 74
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 26 da Addu’a