DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ku Koyar da Yaranku Yadda Za Su Ƙaunaci Jehobah
Dole ne iyaye su zama masu dangantaka mai kyau da Allah (M.Sh 6:5; w05 7/1 10 sakin layi na 11)
Dole iyaye su kafa wa yaransu misali mai kyau (M.Sh 6:6; mwbr21.05-HA an ɗauko daga w07 5/15 15-16)
Dole iyaye su riƙa koyar da yaransu game da Jehobah (M.Sh 6:7; w05 7/1 11 sakin layi na 14)
Ban da lokacin ibada ta iyali, a waɗanne lokuta ne kuma za ku taimaka wa yaranku su ƙaunaci Jehobah da ƙa’idodinsa?