3-9 ga Mayu
LITTAFIN ƘIDAYA 27-29
Waƙa ta 106 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Yi Koyi da Halin Rashin Son Kai na Jehobah”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
L.Ƙi 28:7, 14—Mece ce hadaya ta abin sha? (mwbr21.05-HA an ɗauko daga it-2 528 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 28:11-31 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Nufin Allah—Fa 1:28. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 4)
Jawabi: (minti 5) w05 12/1 10 sakin layi na 10-13—Jigo: Mene ne Yake Sa Jehobah Ya Amince da Hadayun da Bayinsa Suke Yi? (th darasi na 16)
RAYUWAR KIRISTA
Ka Zama Abokin Jehobah—Ka Ƙaunaci Maƙwabcinka: (minti 6) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Idan zai yiwu, ka yi wa yaran da ka zaɓa tambayoyin nan: Me ya sa yara a makaranta suke guje wa Priya? Ta yaya Safiya ta ƙaunaci Priya? Ta yaya za ku ƙaunaci mutanen da ƙabilarku ba ɗaya ba?
Wane ne Abokin Kirki?: (minti 9) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon zanen allon. Sai ka tambayi masu sauraro: Ta yaya za ka san abokin kirki? A ina za ka sami abokin kirki? Ta yaya za ka sa abokantakarku ta yi ƙarfi?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 28
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 16 da Addu’a