7-13 ga Yuni
MAIMAITAWAR SHARI’A 3-4
Waƙa ta 98 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Dokokin Jehobah Masu Adalci Ne Kuma Akwai Hikima a Cikinsu”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
M.Sh 4:23—Mece ce ma’anar wannan doka? (w04 10/1 7 sakin layi na 3)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 3:1-13 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
“Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi—Yin Koyarwa da Himma”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Za Ku Ji Daɗin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi—Ku Riƙa Koyarwa da Himma.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) fg darasi na 5 sakin layi na 1-2 (th darasi na 11)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 34
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 110 da Addu’a