6-12 ga Yuni
2 SAMA’ILA 9-10
Waƙa ta 124 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Dauda Ya Nuna Ƙauna Marar Canjawa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sam 10:4, 5—Me ya sa abin da Hanun ya yi wulaƙanci ne sosai ga Isra’ilawan? (it-1-E 266)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 9:1-13 (th darasi na 12)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, kuma ku ɗan tattauna “Yadda Za Ka Amfana Daga Waɗannan Darussan Littafi Mai Tsarki.” (th darasi na 17)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 05 batu na 4 (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
Kada Mu Manta Yadda Ƙauna Take—Tana da Kirki: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Ta yaya Dauda ya yi wa Mefiboshet alheri? Ta yaya za mu nuna wa mutane ƙauna da alheri?
Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 10) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma na watan Yuni.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 07
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 1 da Addu’a