6-12 ga Disamba
ALƘALAI 6-7
Waƙa ta 38 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Tashi da Dukan Ƙarfinka”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Alƙ 6:27—Ta yaya labarin Gidiyon zai taimaka mana a wa’azi? (w05 3/1 29 sakin layi na 6)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Alƙ 6:1-16 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon haɗuwa ta fari: Littafi Mai Tsarki—Ro 15:4. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 6)
Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! kuma ka nuna wa mutumin yadda zai sauƙar a wayarsa. (th darasi na 15)
RAYUWAR KIRISTA
“Wani Aiki Mai Wuya da Aka Cim ma da Taimakon Ruhu Mai Tsarki”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Yadda Aka Yi Bidiyon “The New World Society in Action”.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 61
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 8 da Addu’a