DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Zai Yiwu Mutum Ya Zama da Amfani ga Allah?”
Elifaz ya ce ba mu da amfani ga Allah (Ayu 22:1, 2; w14 3/15 12 sakin layi na 2-4)
Elifaz ya yi daꞌawa cewa Allah bai damu ba ko da mu masu adalci ne ko aꞌa (Ayu 22:3; ijwia talifi na 4 sakin layi na 16)
Za mu iya ba wa Jehobah damar ba da amsa ga mai yi masa reni, wato Shaiɗan (K. Ma 27:11; w03 5/1 5-6 sakin layi na 10-12)
DON BIMBINI: Yaya sanin cewa kana da amfani ga Mai Iko Duka yake sa ka ji?