18-24 ga Satumba
ESTA 6-8
Waƙa ta 115 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Darasi Mai Kyau na Yin Magana Yadda Ya Kamata”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Es 7:4—Ta yaya sarkin zai yi hasara idan aka kakkashe Yahudawan? (w06 3/1 31 sakin layi na 2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Es 8:9-17 (th darasi na 5)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gayyaci mutumin zuwa taro, sai ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ake Yi a Majamiꞌar Mulki? (th darasi na 12)
Jawabi: (minti 5) w22.01 10-11 sakin layi na 8-10—Jigo: Ka Ƙware A Yadda Kake Koyarwa Kamar Yakub—Ka Koyar a Hanya Mai Sauƙin Fahimta. (th darasi na 17)
RAYUWAR KIRISTA
“Ka Dogara ga Jehobah Saꞌad da Ake Cin Zalin Ka?”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 58
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 124 da Adduꞌa