DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Sakamakon Rashin Biyayya
Wasu Israꞌilawa sun auri matan da suke bauta wa gumaka (Ezr 9:1, 2; w06 1/1 10 sakin layi na 3)
Sun ƙi bin umurnin Jehobah (Ezr 9:10-12)
Rashin biyayya ya jawo musu da iyalansu matsaloli (Ezr 10:10, 11, 44)
Dukan abubuwan da Jehobah ya ce mu yi don amfaninmu ne. (w10 1/1 20 sakin layi na 6) Yin dukan abubuwan da Jehobah ya ce mu yi zai kāre mu daga takaici yanzu kuma zai kai ga albarka marar iyaka a nan gaba.
KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya bin umurnin Jehobah zai kāre ni daga matsaloli?’