Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin
1. Me ya sa ba ma kunyar yaɗa labari mai daɗi? (Rom. 1:16; 11:13)
2. Ta yaya za mu nuna muna goyon bayan labari mai daɗi? (Mat. 10:32; Rom. 10:9)
3. Me yake sa mu zama ƙwararrun maꞌaikata saꞌad da muke waꞌazi? (2 Tim. 2:15)
4. Ta yaya za mu bi halin Onesiforus? (2 Tim. 1:7, 8)
5. Ta yaya muke nuna cewa ba ma jin kunyar goyon bayan Jehobah Allahnmu? (Ibran. 10:39; 1 Bit. 3:15; Yoh. 18:36; 1 Tas. 5:12, 13)
6. Ta yaya muke yabon Jehobah? (Zab. 34:1, 2; 1 Kor. 1:31)
© 2024 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
CA-brpgm25-HA