Tsarin ayyukan Taron Yanki na 2022 mai jigo: “Ku Nemi Salama”!

Jummaꞌa

Daga littafin Zabura 29:11 ne aka samo jigon ranar Jummaꞌa​—“Ubangiji za ya albarkaci mutanensa da salama.”

Asabar

Daga littafin 2 Bitrus 3:14 ne aka samo jigon ranar Jummaꞌa​—“Ku yi zamanku . . . ba tare da wani abin zargi ko tabo ba. Ku yi zama a gabansa da salama.”

Lahadi

Daga littafin Romawa 15:13 ne aka samo jigon ranar Lahadi​—“Bari Allah mai kawo sa zuciya ya ba ku cikakken farin ciki da salama.”

Bayani don Wadanda Suka Halarci Taron

Bayanin da zai taimaka ma wadanda suka zo taron yanki.