Jummaꞌa
“Ƙauna tana da haƙuri”—1 Korintiyawa 13:4
Da Safe
-
9:20 Sauti da Bidiyo
-
9:30 Waƙa ta 66 da Adduꞌa
-
9:40 JAWABIN MAI KUJERA: Muhimmancin ‘Kasancewa da Haƙuri’ (Yakub 5:7, 8; Kolosiyawa 1:9-11; 3:12)
-
10:10 JERIN JAWABAI: “Ga Kowane Abu Akwai Lokacinsa”
-
• Ku Yi Tunani a Kan Yadda Jehobah Yake Ɗaukan Lokaci (Mai-Wa’azi 3:1-8, 11)
-
• Ƙulla Abota Yana Ɗaukan Lokaci (Karin Magana 17:17)
-
• Kusantar Jehobah Yana Ɗaukan Lokaci (Markus 4:26-29)
-
• Cika Burinmu Yana Ɗaukan Lokaci (Mai-Wa’azi 11:4, 6)
-
-
11:05 Waƙa ta 143 da Sanarwa
-
11:15 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: Dauda Ya Yi Haƙuri Ya Jira Jehobah (1 Sama’ila 24:2-15; 25:1-35; 26:2-12; Zabura 37:1-7)
-
11:45 Ku Yi Godiya Sosai don Yawan Haƙurin Jehobah (Romawa 2:4, 6, 7; 2 Bitrus 3:8, 9; Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 11:18)
-
12:15 Waƙa ta 147 da Shaƙatawa
Da Rana
-
1:35 Sauti da Bidiyo
-
1:45 Waƙa ta 17
-
1:50 Ku Bi Misalin Yesu, Kuna Haƙuri (Ibraniyawa 12:2, 3)
-
2:10 JERIN JAWABAI: Ku Bi Misalin Waɗanda Suka Sami Abubuwan da Aka Yi Musu Alkawari don Haƙurinsu
-
• Ibrahim da Saratu (Ibraniyawa 6:12)
-
• Yusuf (Farawa 39:7-9)
-
• Ayuba (Yakub 5:11)
-
• Mordekai da Esta (Esta 4:11-16)
-
• Zakariya da Alisabatu (Luka 1:6, 7)
-
• Bulus (Ayyukan Manzanni 14:21, 22)
-
-
3:10 Waƙa ta 11 da Sanarwa
-
3:20 JERIN JAWABAI: Darussa Daga Halittu a Kan Yadda Jehobah Yake Yin Abu Daidai Lokaci
-
• Itatuwa da Ciyayi da Furanni (Matiyu 24:32, 33)
-
• Halittun Ruwa (2 Korintiyawa 6:2)
-
• Tsuntsaye (Irmiya 8:7)
-
• Ƙwari (Karin Magana 6:6-8; 1 Korintiyawa 9:26)
-
• Halittu da Suke Rayuwa a Ƙasa (Mai-Wa’azi 4:6; Filibiyawa 1:9, 10)
-
-
4:20 “Ba Wanda Ya San Ranar Ko a Ƙarfe Nawa” (Matiyu 24:36; 25:13, 46)
-
4:55 Waƙa ta 27 da Adduꞌar Rufewa