Tsarin Ayyuka na Taron Da’ira na 2019-2020​—Mai Kula da Da’ira

Yi amfani da tsarin ayyuka a taron da’ira. Jigon taron shi ne Ƙauna Tana Ƙarfafawa.

Ƙauna Tana Ƙarfafawa

Taron zai bayyana abin da ya sa ƙauna ta fi ilimi, da kuma yadda za mu yi dukan abu cikin ƙauna.

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin

Za amsa waɗannan tambayoyin a lokacin taron.