Ƙauna Tana Ƙarfafawa
1 KORINTIYAWA 8:1
SASHE NA SAFE
-
9:30 Sauti
-
9:40 Waƙa ta 90 da Addu’a
-
9:50 ‘Ilimi Yakan Kawo Ɗaga Kai, Amma Ƙauna Tana Ƙarfafawa’
-
10:05 Jerin Jawabai: Sun Ƙarfafa Wasu
-
Barnaba
-
Bulus
-
Dokas
-
-
11:05 Waƙa ta 79 da Sanarwa
-
11:15 Ban da Koyarwa, Ku Taimaka wa Mutane Sa’ad da Kuke Wa’azi
-
11:30 Jawabin Baftisma
-
12:00 Waƙa ta 52
SASHE NA RANA
-
1:10 Sauti
-
1:20 Waƙa ta 107 da Addu’a
-
1:30 Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jama’a: Ta Yaya Ƙauna Take Ɗaukaka Koyarwa ta Gaskiya?
-
2:00 Taƙaita Hasumiyar Tsaro
-
2:30 Waƙa ta 101 da Sanarwa
-
2:40 Jerin Jawabai: Ku Taimaka Wajen Ƙarfafa Juna
-
Ku So Koyarwar Littafi Mai Tsarki
-
Ku Daraja Hikimar Bin Dokokin Allah
-
Ku Ƙarfafa ’Yan’uwa
-
-
3:40 ‘Ku Yi Dukan Abu Cikin Ƙauna’
-
4:15 Waƙa ta 105 da Addu’a