Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
Ta yaya ƙauna ta fi ilimi? (1 Kor. 8:1)
Ta yaya za mu ƙarfafa ’yan’uwa a ikilisiya kamar yadda bayin Allah a dā suka yi? (Rom. 13:8)
Ta yaya za mu taimaka wa mutane sa’ad da muke wa’azi? (1 Tas. 2:7, 8)
Ta yaya za mu taimaka wajen ƙarfafa dukan ’yan’uwa a faɗin duniya? (Afis. 4:1-3, 11-16; 1 Tas. 5:11)
Ta yaya za mu yi kome cikin ƙauna? (1 Kor. 16:14)