Tsarin Ayyuka na Taron Da’ira na 2018-2019​—Mai Kula da Da’ira

Ka yi amfani da tsarin ayyukan nan yayin da ake taron da’irar a yankinku. Jigon taron da’irar shi ne “Ku Zama Masu Ƙarfin Hali!”

Ku Zama Masu Karfin Hali!

Me ya sa zai kasance mana da wuya mu zama masu karfin hali, kuma me zai taimaka mana mu kasance da karfin hali?

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin

Za a ba da amsoshin wadannan tambayoyin a taron da’ira mai jigo, ‘Ku Zama Masu Karfin Hali!