HASUMIYAR TSARO Na 2 2019 | Rayuwa Tana da Amfani Kuwa?
Shin wahaloli sun taba sa ka yi shakka ko rayuwa tana da amfani?
Idan Matsaloli Sun Sa Ka Gaji da Rayuwa
Amma rayuwa tana da amfani duk da matsaloli.
Sa’ad da Bala’i Ya Abko Mana
Littafi Mai Tsarki ya ba shawarwari da za su taimaka maka ka iya jimre idan bala’i ya abko maka.
Sa’ad da Aka Mana Rasuwa
Ka bincika wasu abubuwa biyar da za su taimaka maka ka jimre idan aka maka rasuwa.
Idan Wani Ya Ci Amanar Aure
Mutane da yawa da aka ci amanar su sun sami karfafa daga Nassosi.
Idan Ka Kamu da Cuta Mai Tsanani
Ka bincika yadda wasu suka jimre a lokacin da suka kamu da ciwo mai tsanani.
Sa’ad da Ka Gaji da Rayuwa
Ka taba shiga cikin damuwa da har ya sa ka gaji da rayuwa? Wane ne zai iya taimaka maka?
Hakika Rayuwa Tana da Amfani
Ko da yake mutane ba za su fahimci yadda kake ji ba, ka kasance da tabbacin cewa Allah ya damu da kai kuma yana son ya taimake ka.
“Shi Ne Mai Lura da Ku”
Wadannan nassosin za su iya karfafa da kuma taimaka maka.