Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2019
Kwanan watan da talifin ya fito
HASUMIYAR TSARO NA NAZARI
AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU
Me ya sa yarinyar da aka wa fyaɗe ba ta da laifi ko da babu shaidu biyu? (M.Sh 22:25-27), Disamba
Koyarwar kurwa marar mutuwa ta soma ne a lambun Adnin? (Fa 3:4), Disamba
JEHOBAH
LITTAFI MAI TSARKI
An “Warware” Wani Tsohon Littafi, Yuni
RAYUWA TA KIRISTA
Bangaskiya—Tana Sa Mu Kasance da Ƙarfin Zuciya, Agusta
Darasi Game da Yin Farin Ciki (Yohanna Mai Baftisma), Agusta
Ku Zama “Masu Godiya,” Disamba
Nagarta—Yadda Za Mu Koyi Nuna Halin, Maris
SHAIDUN JEHOBAH
1919—Shekara Ɗari da Suka Shige, Oktoba
Sabon Memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu (K. Cook, Jr.), Janairu
TALIFOFIN NAZARI
Armageddon Albishiri Ne! Satumba
Abin da Taron Tunawa Ya Koya Mana Game da Sarkinmu, Janairu
Abin da Halartan Taro Yake Nunawa Game da Mu, Janairu
‘Akwai Lokacin’ Yin Aiki da Kuma Hutu, Disamba
“Ba Mu Fid da Zuciya Ba”! Agusta
Bari Ƙaunarku ga Juna Ta Riƙa Ƙaruwa, Agusta
Darussan da Za Mu Iya Koya Daga Littafin Firistoci, Nuwamba
Dokoki Game da Nuna Ƙauna da Adalci a Isra’ila ta Dā, Fabrairu
Gaskiya Game da Mutuwa, Afrilu
Iyaye—Ku Koya wa Yaranku Su Ƙaunaci Jehobah, Disamba
Jehobah Yana Taimaka Mana Mu Yi Tsayayya da Mugayen Ruhohi, Afrilu
Jehobah Yana Ba Ka ’Yanci, Disamba
Jehobah Yana Daraja Bayinsa Masu Sauƙin Kai, Satumba
Ka Ci Gaba da Ƙwazo a Ƙarshen “Kwanaki na Ƙarshe,” Oktoba
Kana Cika Hidimarka ga Allah Kuwa? Afrilu
Ka Dogara ga Jehobah Sa’ad da Kake Cikin Damuwa, Yuni
Ka Inganta Yadda Kake Nazari! Mayu
Kada Ka Bar ‘Hikimar Wannan Duniyar’ ta Yaudare Ka, Mayu
‘Kada Ka Damu, Domin Ni Ne Allahnka,’ Janairu
Kana Kula da ‘Garkuwarka’ Kuwa? Nuwamba
Ka Riƙe Amincinka! Fabrairu
Ka San Jehobah Sosai? Disamba
Ka Taimaka wa Mutane Su Jimre da Matsaloli, Yuni
Ka Yi Koyi da Yesu Don Ka Kasance da Kwanciyar Rai, Afrilu
Ku Ci Gaba da Bauta wa Jehobah Idan An Saka wa Aikinmu Taƙunƙumi, Yuli
Ku Gama Abin da Kuka Fara Nuwamba
‘Ku Je . . . Ku Sa A Zama Almajiraina,’ Yuli
Ku Kasance da Aminci Ƙunci Mai Girma, Oktoba
‘Ku Lura Don Kada Wani Ya Kama Hankalinku’! Yuni
Ku Nuna Kun Damu da Mutane, Maris
Ku Nuna Kun Damu da Mutane a Wa’azi, Maris
Ku Saurari Jehobah, Maris
Ku Yi Abokan Kirki Kafin Ƙarshe Ya Zo, Nuwamba
Ku Yi Shiri Yanzu Don Tsanantawa, Yuli
“Ku Zo Gare Ni, . . . Zan Ba Ku Hutawa,” Satumba
Ku Zama Masu Tawali’u Don Ku Faranta Ran Jehobah, Fabrairu
Masu Saurarar Ku Za Su Tsira, Agusta
Mene ne Jehobah Zai Sa Ka Zama? Oktoba
Mene ne Yake Hana Ni Yin Baftisma? Maris
Me Ya Sa Nuna Godiya Yake da Muhimmanci? Fabrairu
Mu Bauta wa Jehobah da Dukan Zuciyarmu, Oktoba
Mu Kawar da Kowane Ra’ayin da Ya Saɓa wa Na Allah! Yuni
Mu Riƙa Miƙa Kanmu ga Jehobah, Satumba
Mu Yabi Jehobah a Cikin Ikilisiya, Janairu
Su Waye Ne Taro Mai Girma? Satumba
Ta Yaya Za Ka Iya Kiyaye Zuciyarka? Janairu
Yadda Ake Nuna Ƙauna da Adalci a Cikin Ikilisiya, Mayu
Yadda Ake Nuna Ƙauna da Adalci Sa’ad da Aka Ci Zarafin Yara, Mayu
Yadda Ruhu Mai Tsarki Yake Taimaka Mana, Nuwamba
Yadda Za a Taimaka ma Waɗanda Aka Ci Zarafinsu, Mayu
Yadda Za Mu Yi Farin Ciki Sa’ad da Muka Soma Sabuwar Hidima, Agusta
Yadda Za Mu Yi Wa’azi ga Mutanen da Ba Sa Bin Addini, Yuli
TARIHI
Jehobah Ya Albarkace Ni Fiye da Yadda Na Yi Tsammani (M. Tonak), Yuli
Mun Sami ‘Lu’ulu’u Mai Daraja Sosai’ (W. da P. Payne), Afrilu
Yadda Aka Rene Ni Ya Sa In Sami Ci Gaba (W. Mills), Fabrairu
WASU
Aikin wakili a zamanin dā, Nuwamba
Mu Kāre Kanmu Daga Ɗaya Cikin Dabarun Shaiɗan (hotunan batsa), Yuni
Yadda aka soma amfani da majami’a, Fabrairu
Yadda ake yin tafiye-tafiye da jirgin ruwa a zamanin dā, Afrilu
YESU KRISTI
Ya Mutu Domin Ni Kuwa? Yuli