HASUMIYAR TSARO Na 3 2019 | Mutuwa Ce Karshen ’Yan Adam?

Tambaya ce da yawancin mutane suke yi, kuma duk amsar da mutum ya zaɓa ya yi imani da ita, za ta yi tasiri sosai a kan rayuwarsa.

Rayuwa a Yau

Duk da kokarin da mutane suke yi, an ci gaba da tsufa da kuma mutuwa. Mutuwa ce karshen ’yan Adam?

Ana Ƙoƙarin Ƙara Tsawon Rayuwa

Wasu ’yan kimiyya da suke nazarin halittu masu rai da masu nazarin yadda ake gadan dabi’u suna kokari su gano abin da yake sa mutane tsufa. Mene ne suka gano daga wadannan binciken?

An Halicce Mu Ne don Mu Rayu Har Abada

Waye a cikin mu ba ya so ya ji dadin rayuwa kuma ya yi rayuwa mai tsawo?

Me Ya Sa Mutane Suke Tsufa da Mutuwa?

Tun asali, ba nufin Allah ba ne ’yan Adam su rika mutuwa. Allah ya halicci iyayenmu na farko da jiki marar aibi, saboda haka, da sun so da suna raye har wa yau.

Ta Yaya Za A Kawo Karshen Mutuwa?

Saboda kauna, Allah shirya yadda zai ceci ’yan Adam daga makiyin nan, mutuwa, ta wajen biyan fansarmu.

Me Za Ka Yi Don Ka Ji Dadin Rayuwa a Nan Gaba?

Akwai “hanyar” da kake bukatar ka bi idan kana so ka yi irin rayuwar da Allah ya shirya wa wadanda suke kaunarsa.

Zai Yiwu Ka Kyautata Rayuwarka Yanzu

Ta yaya Littafi Mai Tsarki zai taimaka muku ku gamsu da abin da kuke da shi, ku kyautata zaman aurenku, ko kuma ku jimre da matsalar rashin lafiya?

Matattu Za Su Sake Rayuwa Kuwa?

Littafi Mai Tsarki ya ba mu amsar wannan tambayar.