HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Oktoba 2024
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 9 ga Disamba, 2024–5 ga Janairu, 2025.
1924—Shekaru Dari da Suka Shige
A shekara ta 1924, Daliban Littafi Mai Tsarki sun yi waꞌazi da kwazo kuma a sabbin hanyoyi.
TALIFIN NAZARI NA 40
Jehobah “Yakan Warkar da Masu Fid da Zuciya”
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 9-15 ga Disamba, 2024.
TALIFIN NAZARI NA 41
Darussa Daga Kwanaki 40 na Ƙarshe da Yesu Ya Yi a Duniya
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 16-22 ga Disamba, 2024.
TALIFIN NAZARI NA 42
Mu Yi Godiya don Mazan da Aka Ba Mu Kyauta
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 23-29 ga Disamba, 2024.
TALIFIN NAZARI NA 43
Ta Yaya Za Ka Kau da Shakka?
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 30 ga Disamba, 2024–5 ga Janairu, 2025.
Ka Sani?
Me ya nuna cewa yin waka yana da muhimmanci a kasar Israꞌila a dā?
Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
Yaya tsayin zauren de ke gaban haikalin da Sulemanu ya gina?
Ka Tuna da Muhimman Darussan
Ka taɓa yin nazari amma da ka gama, sai ka kasa tuna ainihin abin da ka yi nazarinsa? Me zai taimaka?