Albishirinku! (Wakar Taron Yanki na 2024)
(Luka 2:10)
Ka Saukar:
1. ‘Daukaka ga Allahnmu,’
Albishirinku!
Dan Allah ya zo nan duniya
Ya karfafa mu,
Ya kuma cece mu.
(AMSHI)
Allah, Allahnmu
Ne muke yabo,
Don alherinsa.
Mu yi waꞌazi
Da duk zuciya.
Albishirinku!
An ba mu mai ceto.
2. Salama da adalci
Zai zama na mu,
Domin Yesu ne mai ba da rai.
Za mu zauna a
Aljanna dindindin.
(AMSHI)
Allah, Allahnmu
Ne muke yabo,
Don alherinsa.
Mu yi waꞌazi
Da duk zuciya.
Albishirinku!
An ba mu mai ceto.
(AMSHI)
Allah, Allahnmu
Ne muke yabo,
Don alherinsa.
Mu yi waꞌazi
Da duk zuciya.
Albishirinku!
An ba mu mai ceto.
(Ka kuma duba Mat. 24:14; Yoh. 8:12; 14:6; Isha. 32:1; 61:2.)