Kowa Zai Yabi Jehobah
Ka Saukar:
1. Ba zaman lafiya
A cikin duniyar nan.
Babu bege, ba hadin kai,
Koꞌina a duniya.
Amma Allah na nan,
Komen matsalolinmu.
Muna marmarin ran da zai kawo
Aljanna a duniya.
(AMSHI)
Mun gode ma
Allahnmu.
Da hadin kai
Kowa zai bauta ma,
Mu yabe ka tare.
2. Allah na kaunarmu.
Ya ba mu ꞌyanꞌuwanmu.
Zai sa mu jimre don muna zaman
Hadin kai da salama.
Kar mu ji tsoro sam!
Zai share hawaye.
Jehobah zai sa mu ji dadin
Rai na har abada.
(AMSHI)
Mun gode ma
Allahnmu.
Da hadin kai
Kowa zai bauta ma,
Mu yabe ka tare.
3. Za ka cire dukan
Damuwar ꞌyan Adam.
Ka nada Yesu ya yi sarauta.
Kowa zai durkusa
Ya yabi sunanka.
(AMSHI)
Mun gode ma
Allahnmu.
Da hadin kai
Kowa zai bauta ma.
Mun gode ma
Allahnmu.
Da hadin kai
Kowa zai bauta ma,
Mu yabe ka tare.
Za a yi nufinka!