Gun Waye Zan Je?
Ka saukar:
1. Mai ja-gorana, Yesu
Sarkin Mulkin Allah,
Shugabancinka kaɗai
Ni fa zan bi.
Shi Makiyayi ne
Mai alheri sosai.
Shi ja-gora ne,
Ba zan bijire ba.
(KAFIN AMSHI)
Muryoyin masu ruɗu
Sun cika ko’ina a yau.
Ni ba zan bi su ba,
Za su sa in bijire.
(AMSHI)
Gun waye ne za ni je?
Wane ne zai taimaka mini?
Ni ba zan bi bako ba.
Muryoyin irinsu
Na jawo masifa.
Muryar Yesu ce ni nake bi.
2. Ubangijina Yesu
Na kula da ni fa.
Yana kauna ta,
Ba zan ji tsoro ba.
Jehobah Allahna
Zai albarkace ni.
Maganar Dansa ce
Take ba da rai.
(KAFIN AMSHI)
Muryar masu rudu
Sun cika ko’ina a yau.
Ni ba zan bi su ba,
Za su sa in bijire.
(AMSHI)
Gun waye ne za ni je?
Wane ne zai taimaka mini?
Ni ba zan bi bako ba.
Muryoyin irinsu
Na jawo masifa.
Muryar Yesu ce ni nake bi.
(CHORUS)
Gun waye ne za ni je?
Wane ne zai taimaka mini?
Ni ba zan bi bako ba.
Muryoyin irinsu
Na jawo masifa.
Muryar Yesu ce ni nake bi.
Gun waye ne za ni je?
Ni ba zan taba bijirewa ba.