Ka Komo Gun Jehobah
Ka Saukar:
1. A cikin duniyar nan,
Don mu ajizai ne
Ba wanda zai ce,
“Ban taba yin kuskure ba.”
Amma ka san cewa
Idan ka yi kuskure,
Za ka iya yin gyara.
Ka komo ga Jehobah, Ubanmu.
(AMSHI)
Ka komo wurinsa.
Ka yi kokarinka.
Ka komo wurinsa.
Ka bi umurninsa.
Ka amince da shi.
Yana kaunar ka sosai.
Zai taimaka maka
Ka zama amininsa
Idan ka yi gyara.
2. Kullum, dare da rana,
Kana cikin damuwa.
Ka rasa me za ka yi.
Ka sake tunani.
In ka yi addu’a
Ga Allahnmu Jehobah,
Jehobah za ya ji ka.
Da Kalmarsa zai taimaka maka.
(AMSHI)
Ka komo wurinsa.
Ka yi kokarinka.
Ka komo wurinsa.
Ka bi umurninsa.
Ka amince da shi.
Yana kaunar ka sosai.
Zai taimaka maka
Ka zama amininsa.
3. Shawarar da ke Kalmarsa
Za ta iya taimake ka.
‘Allah ya fi zuciyarka.’
Ka gaskata!
Zo gare shi.
(AMSHI)
Ka komo wurinsa.
Ka yi kokarinka.
Ka komo wurinsa.
Ka bi umurninsa.
Ka amince da shi.
Yana kaunar ka sosai.
Zai taimaka maka
Ka zama amininsa,
Idan ka yi gyara;
Ka komo gun Allah.