Ku Yi Amfani da Karfinku a Hidimar Jehobah
Ka Saukar:
1. A lokacin da kuke kanana,
Kun yi iya kokarinku,
Kuna yin kalami da wa’azi;
Kuna yin addu’a kullum.
(KAFIN AMSHI)
Amma da kun girma, shi ne kome ya canja
Kuma yin wa’azi ya soma yi muku wuya sosai.
Don haka yayin da kuke kara yin girma,
Kar ku manta da Jehobah.
Ladarku na gaba.
(AMSHI)
Kuna da daraja a wurin Allah;
Za ya kāre ku.
Kuma ayyuka da yawa na jiran ku.
Jehobah na gani;
Yana kaunar ku.
2. Yanzu kun girma, jarrabobi sun zo,
Hakan zai sa ku damuwa.
Abin da zai taimaka shi ne
Addu’a; Allah zai ji ku.
(KAFIN AMSHI)
Ku rika yin abin da kuke koya a kullum,
Don zai sa ku farin ciki a rayuwa.
Don haka yayin da kuke kara yin girma,
Kar ku manta da Jehobah.
Ladarku na gaba.
(AMSHI)
Kuna da daraja a wurin Allah;
Za ya kāre ku.
Kuma ayyuka da yawa na jiran ku.
Jehobah na gani;
Yana kaunar ku.
3
Ku daukaka sunan Jehobah.
Za ku yi murna; babu da-na-sa-ni sam.
(AMSHI)
Kuna da daraja a wurin Allah;
Za ya kāre ku.
Kuma ayyuka da yawa na jiran ku.
Jehobah na gani;
Yana kaunar ku.
4
Ku daukaka sunan Jehobah.
Za ku yi murna; babu da-na-sa-ni sam.
Ku daukaka sunan Jehobah.
Za ku yi murna; babu da-na-sa-ni sam.