Ku Yi “Tsere Na Bangaskiya”
Ka saukar:
1. Damuwa sun fi karfi na.
Yaya zan iya yin nasara
Ba ni da kwanciyar rai sam.
Ina bakin ciki a kullum.
(KAFIN AMSHI)
Amma na san yana gani.
Zai taimaka min ta Kalmarsa don,
In iya jimrewa.
Kuma Allah yana ce min:
(AMSHI)
‘Lokaci yana zuwa,
Zan share dukan hawaye.
Lokaci yana zuwa,
Aljanna ta kusa.
Ki riƙe aminci.
Zan taimaka miki—
Ki.
Zan taimaka miki.’
2. Kalmarsa tana karfafa ni.
Duk da damuwa, zai ba ni karfi.
(KAFIN AMSHI)
Yana ba ni karfin hali.
Zai taimaka min ta Kalmarsa don,
In iya jimrewa.
Kuma Allah yana ce min:
(AMSHI)
‘Lokaci yana zuwa,
Zan share dukan hawaye.
Lokaci yana zuwa,
Aljanna ta kusa.
Ki rike aminci.
Zan taimaka miki—
Ki.
Zan taimaka miki.’
Zan taimaka miki.
Zan taimaka miki.’
(KAFIN AMSHI)
‘Zan taimaka miki,
Zan taimake ki,
Zan taimake ki.’
(AMSHI)
‘Lokaci yana zuwa,
Zan share dukan hawaye.
Lokaci yana zuwa,
Aljanna ta kusa.
Ki rike aminci.
Zan taimaka miki.’