Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ku Zo Ku Ga Aljannar

Ku Zo Ku Ga Aljannar

Ka saukar:

  1. 1. Na rufe idanuna sai

    Ga mutane suna son juna.

    Zo mu je,

    Don ku ga

    Aljannar.

  2. 2. Ba mafarki ba ne zai faru.

    Allah ne ya yi alkawari.

    Mu tabbata

    Zai faru,

    Ba shakka.

    (AMSHI)

    Ku gani

    Ga kowa yana farin ciki.

    Ku kalla

    Irin rayuwar da Allah ya so.

  3. 3. Bayin Allah da suka mutu

    Za su tashi; za mu gansu kullum.

    Zo mu je,

    Don ku ga

    Aljannar.

  4. 4. Babu bakin ciki ko kuka,

    Balle azaba a lokacin nan.

    Zo mu je,

    Don ku ga

    Aljannar.

    (AMSHI)

    Ku gani,

    Ga kowa yana farin ciki.

    Ku kalla,

    Irin rayuwar da Allah ya so.

  5. 5. Jehobah ya yi alkawari.

    Na gaskata, hakan zai faru.

    6

    Mu rika

    Imani

    Cewa hakan

    Zai faru babu shakka.

    Sai ku

  6. 7. Dauka kuna aljanna;

    Sabuwar duniya mai dadi.

    Zo mu je,

    Don ku ga

    Aljannar.