Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Mu Yi Kusa da Shi

Mu Yi Kusa da Shi

Ka Saukar:

  1. 1. Ina Jin dadi,

    Don a dā na dauka ba ni da kowa.

    Yanzu ba na jin tsoro

    Don Ubangiji na ji na,

    Kuma ya ba ni ꞌyanꞌuwa.

    Ya kuma gaya mana

    (AMSHI)

    Mu yi kusa da shi, shi kuma

    Zai yi kusa da mu.

    Mu kasance ꞌyaꞌyansa,

    Zai zama mafakarmu.

    Mu yi kusa da shi.

  2. 2. In na raunana,

    In ina bakin ciki don zunubina,

    Sai in ce wa Allahna:

    “Ka taimaka min, ya Uba.”

    Sai in ji na sami sauki,

    Na daina bakin ciki.

    (AMSHI)

    Mu yi kusa da shi, shi kuma

    Zai yi kusa da mu.

    Mu kasance ꞌyaꞌyansa,

    Zai zama mafakarmu.

    Mu yi kusa da shi.

    3. Kafin in gane sunansa

    Ya ga zuciyata,

    Kuma ya jawo ni gunsa.

    Ba zan bar shi ba sam!

    (AMSHI)

    Mu yi kusa da shi, shi kuma

    Zai yi kusa da mu.

    Mu kasance ꞌyaꞌyansa,

    Zai zama mafakarmu.

    Mu yi kusa da shi.