Rayuwa a Cikin Aljanna
Ka Saukar:
1. Ka zauna ka yi tunani cewa
Kana rayuwa a cikin aljanna
Yara suna wasa
Ba tashin hankali ko rigima
Mutanen da suke kaunar Allah
Su ne suke kula da duniyar nan:
‘Muddin wata na nan’—
Za mu zauna lafiya da kowa.
Za mu ga kaunar
Allah da kuma Dansa
A cikin aljanna.
(AMSHI)
Bege na karfafa mu.
Yana sa mu rike aminci.
Kamar rana, yana haskawa
Idan mun ga kanmu
A cikin aljanna.
2. Ka rufe ido ka yi tunani
Cewa ka gina gida a bakin rafi
Ko a kan duwatsu.
Sai ga wani da ka waye shi,
Yana zuwa gidanka,
Kun gudu kun rike junanku,
Kuma kuna murna,
Domin ya dade da kuka ga juna.
Ko mutuwa ma
Ba ta da iko
A cikin aljanna.
(AMSHI)
Bege na karfafa mu.
Yana sa mu rike aminci.
Kamar rana, yana haskawa
Idan mun ga kanmu
A cikin aljanna.
3. Zai cika duk nufinsa
Za su faru fa, yadda ya ce.
Jehobah zai tabbata, ya
Cika dukan muradin ’yan Adam.
(AMSHI)
Bege na karfafa mu.
Yana sa mu rike aminci.
Kamar rana, yana haskawa
Idan mun ga kanmu
A cikin aljanna.
A cikin aljanna,
A cikin aljanna,
A cikin aljanna.